Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - A ranar litinin da ya gabata ce hadin Giwan sojojin kasar Iran, na sama da kasa da kuma ruwa suka gudanar da atisayen hadin giwa na kwanaki biyar a jere a cikin ruwan tekun farisa, mashigar ruwa ta Hurmuz da kuma wasu jihohin bakin ruwa daga kudancin kasar.
An gwada sabbin makamai da kuma nuna korewa a cikin ayyukan tsaron kadar daga mikiya, wadanda suka bayyana adawa da kasar. Sai dai itisayen ba barazana bace ga dukkan makobtan kasar Iran.
342/